Jump to content

Patrick Byskata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patrick Byskata
Rayuwa
Haihuwa Kokkola (mul) Fassara, 13 ga Augusta, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Finland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gamlakarleby BK (en) Fassara-
Kokkolan Palloveikot (en) Fassara2010-2010261
FF Jaro (en) Fassara2011-2011320
  IFK Mariehamn (en) Fassara2012-2014733
FF Jaro (en) Fassara2014-201470
Kokkolan Palloveikot (en) Fassara2015-2015262
Bryne FK (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 90
Nauyi 73 kg
Tsayi 178 cm

Patrick Byskata an haife shi a ranar 13 ga watan Agusta a shekarar 1990 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Finland wanda ke taka leda a KPV.

Byskata kani ne ga dan wasan kwallon kafa na HJK Sebastian Mannström .

A kan ranar 3 ga watan Nuwamba shekarar 2011 IFK Mariehamn ya sanya hannu kan Byskata daga FF Jaro akan kwangilar shekaru biyu.

Bayan ya bar KPV a cikin watan Janairu shekarar 2019, [1] ya sake komawa kulob din bayan watanni shida. [2]

A ranar 14 ga watan Disamba shekarar 2021, Byskata ya sake komawa KPV, ya sanya hannu kan kwangilar lokutan shekarar 2023 da shekara ta 2024.

ya Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]