Patrick Ndayisenga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patrick Ndayisenga
Rayuwa
Haihuwa 28 Oktoba 1971 (52 shekaru)
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 57 kg
Tsayi 179 cm

Patrick Ndayisenga (an haife shi a ranar 28 ga watan Oktoba 1971) ɗan wasan Burundi ne wanda ya ƙware a tseren gudun fanfalaki (marathon) da mai nisan zango.[1]

Ndayisenga ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekara ta 2000 a Sydney lokacin da ya shiga tseren gudun fanfalaki, amma bai gama gasar ba. [2] Sau biyu yana fafatawa a Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta IAAF inda mafi kyawun sa ya kasance na 19 a Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta IAAF a shekarar 1998.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ndayisenga, Patrick. "IAAF Profile" . iaaf.org . IAAF. Retrieved 13 June 2015.
  2. Sports Reference Profile
  3. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Patrick Ndayisenga Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.