Paule Posener-Kriéger
Appearance
Paule Posener-Kriéger | |||
---|---|---|---|
1981 - 1989 - Nicolas Grimal (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 14th arrondissement of Paris (en) , 18 ga Afirilu, 1925 | ||
ƙasa | Faransa | ||
Mutuwa | Massy (en) , 11 Mayu 1996 | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Georges Posener (mul) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | egyptologist (en) | ||
Employers | École pratique des hautes études (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
A shekara ta 1960 ta auri wani masanin ilimin Misira,Georges Posener,wanda ya mutu a 1988.Ta rayu da shi shekaru takwas,ta rasu a 1996.Jean Yoyotte ne ya rubuta labarin mutuwarta.