Peter Ayodele Curtis Joseph
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 8 Nuwamba, 1920 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 15 Disamba 2006 |
| Sana'a | |
An haifi Peter Ayodele Curtis Joseph (8 Nuwamba 1920 - 15 Disamba 2006) a Ikare, Nigeria. Shi ɗan kishin ƙasa ne na hagu kuma ɗan Najeriya na farko da ya sami lambar yabo ta zaman lafiya ta Lenin a 1965.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Yearbook of the Great Soviet Encyclopedia (in Russian). Moscow: Sovetskaya Enciklopediya. 1967. p. 623.