Jump to content

Peter Linus Umoh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Peter Linus Umoh, an haife shi a ranar 19 ga watan Agusta, 1957, lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa wanda ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai a shekarar 2007,[1][2][3] mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Oron/ Mbo/ Okobo/Udung Uko/Urue Offong/Oruko, a ƙarƙashin dandalin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party. [4] [5]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. "Exclusive". IBOM VOICE MEDIA (in Turanci). 2022-08-19. Retrieved 2025-01-05.
  3. "RATTAWU Honours, Celebrates A'Ibom Former Speaker". Pioneer news. August 22, 2022.
  4. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  5. "Exclusive". IBOM VOICE MEDIA (in Turanci). 2022-08-19. Retrieved 2025-01-05.