Pleasure and Suffering

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pleasure and Suffering
Asali
Lokacin bugawa 1971
Asalin suna المتعة والعذاب
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara LGBT-related film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Niazi Mostafa (en) Fassara
'yan wasa

Pleasure and Suffering ( Larabci: المتعة والعذاب‎ , al-Mutåt wal-Âzab [1] ko al-Moutʾah wal-ʾadhāb [2] ) fim ɗin Masar ne da aka yi kimanin shekara ta 1971. [1] Niazi Mostafa ne ya ba da umarnin fim ɗin. [2] Manyan jaruman shirin su ne Shams al-Baroudi da Nour al-Sherif . [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Habib, p. 129.
  2. 2.0 2.1 Armes, p. 183.
  • Armes, Roy. Dictionary of African Filmmakers. Indiana University Press, July 11, 2008. 08033994793.ABA, 9780253000422.
  • Habib, Samar. Female Homosexuality in the Middle East: Histories and Representations. Routledge, July 18, 2007. 08033994793.ABA, 9780415956734.