Podgoritsa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Podgoritsa
Flag of Podgorica (en) Coat of arms of Podgorica (en)
Flag of Podgorica (en) Fassara Coat of arms of Podgorica (en) Fassara


Suna saboda Josip Broz (en) Fassara da Gorica (en) Fassara
Wuri
Map
 42°26′29″N 19°15′46″E / 42.4414°N 19.2628°E / 42.4414; 19.2628
Ƴantacciyar ƙasaMontenegro
Municipality of Montenegro (en) FassaraPodgorica Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 150,977 (2011)
• Yawan mutane 125.29 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,205 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ribnica (en) Fassara da Morača (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 45 m
Tsarin Siyasa
• Gwamna Olivera Injac (en) Fassara (13 ga Afirilu, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 81000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 20
Wasu abun

Yanar gizo podgorica.me

Podgorica ko Podgoritsa[1] (da harshen Serbiya da harshen Montenegro Подгорица) birni ne, da ke a ƙasar Montenegro. Shi ne babban birnin ƙasar Montenegro. Podgoritsa yana da yawan jama'a 237,137 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Podgoritsa kafin karni na sha ɗaya bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Podgoritsa Ivan Vuković ne.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.