Porro, Kenya
Appearance
Porro, Kenya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kenya |
Kauyen Porro ɗaya ne da ke a cikin kwari da yawa waɗanda ke a ƙasan yankin Great Rift Valley a kasar Kenya. Akwai nisan kilomita kaɗan daga garin zuwa Maralal a kimanin tsayin 2,512 meters (8,241 ft), [1] hakan ya sanya wannan gari zama wani wurin yawon buɗe ido saboda yanayin damshi, manyan duwatsu dss.
A lokacin da babu damina sosai, Bishiyoyi da ciyayin babban dajin ƙauyen na zama kore sosai [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Poro". geoview.info.
- ↑ "Maralal and Beyond". Magical Kenya.
- ↑ "Amazing sights of the north". Daily Nation.