Port of Port Harcourt
Appearance
| Port of Port Harcourt | |
|---|---|
| Wuri | |
| Coordinates | 4°46′09″N 7°00′18″E / 4.7692°N 7.005°E |
![]() | |
| History and use | |
| Opening | 1913 |
|
| |
Tashar ruwan Fatakwal kuma ana kiranta da PH Port, tashar tashar jiragen ruwa ce da ke garin Fatakwal, Jihar Ribas, Najeriya. An fara buɗe tashar jiragen ruwa a cikin shekarar ta 1913 kuma tana iya ɗaukar kusan kowane nau'in kaya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
