Portsmouth

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Portsmouth.

Portsmouth [lafazi : /porsemuse/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Portsmouth akwai mutane 205,100 a kidayar shekarar 2011. An gina birnin Portsmouth kafin karni na shida bayan haifuwan annabi Issa.