Premier League
Appearance
(an turo daga Premier league)
Premier League | |
---|---|
association football league (en) da professional sports league (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Tsarin gasar ƙwallon ƙafa ta Ingila |
Farawa | 20 ga Faburairu, 1992 |
Suna a harshen gida | Premier League |
Competition class (en) | men's association football (en) |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Board member (en) | Alison Brittain (en) , Dharmash Mistry (en) da Richard Masters (en) |
Ƙasa | Birtaniya |
Mamallaki na | Football DataCo (en) |
Mabiyi | Football League First Division (en) |
Gagarumin taron | foundation of the Premier League (en) |
Season starts (en) | Ogusta |
Mai-tsarawa | Premier League |
League level below (en) | EFL Championship (en) |
Shafin yanar gizo | premierleague.com |
Abu mai amfani | premierleague.com (en) |
Operating area (en) | Ingila da Wales |
Season ends (en) | Mayu |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/premier_league |
Gasar Premier (sunan asali: Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Premier League Limited) ita ce mataki mafi girma na tsarin gasar ƙwallon ƙafa ta maza ta Ingilishi kokuma britaniya. Kungiyoyi 20 ne suke fafatawa, tana aiki kan tsarin ci gaba da faduwa tare da Hukumar Kwallon Kafa ta Ingila (EFL). Yawancin lokaci yana gudana daga Agusta zuwa Mayu tare da kowace ƙungiya tana buga matches 38 (wasa da sauran ƙungiyoyi 19 duka gida da waje)[1] Yawancin wasannin ana yin su ne a ranakun Asabar da Lahadi, tare da wasannin yammaci na mako-mako.[2]