Jump to content

Prisca Chilufy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Prisca Chilufy
Rayuwa
Haihuwa Kitwe, 8 ga Yuni, 1999 (26 shekaru)
ƙasa Zambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
BIIK Kazygurt (en) Fassara2021-2022
  Kungiyar kwallon kafa ta mata yan kasa shekara 17 ta kasar Zambiya2022-
FC Juárez (women) (en) Fassara2023-2025
  Orlando Pride (en) Fassara2025-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 170 cm

Prisca Chilufya (an Haife ta a ranar 8 ga watan Yuni shekarar 1999) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambiya wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya don ƙungiyar FC Juárez ta La Liga MX Femeni da ƙungiyar mata ta Zambia .

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Prisca Chilufy ya buga wa Red Arrows FC .

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Chilufy ta buga wa Zambia a matakin babban mataki a gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2018 ( zagaye na biyu ).