Priscilla Morand
Appearance
Priscilla Morand | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 24 Nuwamba, 1993 (30 shekaru) |
ƙasa | Moris |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Priscilla Moand yar kasar Mauritius kuma 'yar wasan Judoka ce. Ta lashe lambar zinare a cikin mata 48 kg a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2022 da aka gudanar a Oran, Algeria. A shekarar 2021, ta samu lambar azurfa a gasar da ta yi a gasar Judo ta Afirka da aka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal.[1] Ta kuma ci daya daga cikin lambobin tagulla a wannan taron a shekarun 2014, 2019 da 2020.[2][3][4] [5]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasar | Wuri | Ajin nauyi |
---|---|---|---|
2014 | Gasar Cin Kofin Afirka | 3rd | -48 kg |
2019 | Gasar Cin Kofin Afirka | 3rd | -48 kg |
2020 | Gasar Cin Kofin Afirka | 3rd | -48 kg |
2021 | Gasar Cin Kofin Afirka | Na biyu | -48 kg |
2022 | Gasar Cin Kofin Afirka | 1st | -48 kg |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Rowbottom, Mike (21 May 2021). "Giantkiller Samy falls in final at 2021 African Judo Championships in Dakar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 3 July 2021.
- ↑ "2019 African Judo Championships" . African Judo Union . Archived from the original on 4 September 2019. Retrieved 20 August 2020.
- ↑ "2020 African Judo Championships" . African Judo Union . Archived from the original on 26 December 2020. Retrieved 26 December 2020.
- ↑ Etchells, Daniel (25 April 2019). "Home favourite Whitebooi strikes gold on opening day of African Senior Judo Championships" . InsideTheGames.biz . Retrieved 27 December 2020.
- ↑ Pavitt, Michael (17 December 2020). "Whitebooi retains title as African Judo Championships begins in Madagascar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 5 July 2021.