Qatar Airways
Appearance
| QR - QTR | |
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
الْخُطُوطُ الْجَوِّيَّةُ الْقَطَرِيَّة |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Qatar |
| Aiki | |
| Ma'aikata | 50,000 (2019) |
| Ɓangaren kasuwanci |
Qatar Executive (en) |
| Reward program (en) |
Avios (en) |
| Used by |
Airbus A320 (mul) |
| Mulki | |
| Babban mai gudanarwa |
Akbar Al Baker (en) |
| Hedkwata | Doha |
| Tsari a hukumance |
Sharikat Almusahama Alkhasa (mul) |
| Mamallaki | Qatar |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 22 Nuwamba, 1993 |
| Founded in | Doha |
|
| |




Qatar Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Doha, a ƙasar Qatar. An kafa kamfanin a shekarar 1993. Yana da jiragen sama 230, daga kamfanonin Airbus da Boeing.
