Doha

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Doha.

Doha babban birnin kasar Qatar ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,500,000 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar). An gina birnin Doha a karni na sha tara bayan haifuwan annabi Issa.