Qom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Qom.

Qom ko Kom (da Farsi: قم‬‎) birni ne, da ke a yankin Qom, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Qom tana da yawan jama'a 1,201,158. An gina birnin Qom kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.