Jump to content

RC Lens

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
RC Lens
RC Lens acikin filin wasa
RC Lens

Racing Club de Lens[1] (lafazin Faransanci: [ʁasiŋ klœb də lɑ̃s]), wanda aka fi sani da RC Lens ko kuma kawai Lens, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta kasar Faransa wacce ke zaune a arewacin birnin Lens a cikin sashin Pas-de-Calais. Lakabin kulob din, Les Sang et Or (fassarar jini da Zinariya), ya fito ne daga launin ja da zinare na gargajiya. Tun daga kakar 2023-24, Lens yana fafatawa a gasar Ligue 1, matakin mafi girman matakin kwallon kafa na Faransa.[2]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-10-17. Retrieved 2024-01-04.
  2. http://www.sport.fr/football/lens-gagne-enfin-quevilly-rouen-437170.shtm