Rachida Mahamane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rachida Mahamane
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Nijar
Suna Rachida (en) Fassara
Shekarun haihuwa 25 Satumba 1976
Harsuna Faransanci
Sana'a athlete (en) Fassara
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Sports discipline competed in (en) Fassara long-distance running (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1996 Summer Olympics (en) Fassara

Rachida Mahamane (an haife ta 25 ga Agusta 1981) ƴar tseren nisa ce ƴar Nijar. Ta yi gasar tseren mita 5000 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 1996.[1] Ita ce mace ta farko da ta wakilci Nijar a gasar Olympics.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Rachida Mahamane Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 11 November 2017.
  2. https://www.olympedia.org/lists/99/manual