Jump to content

Radha Poonoosamy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Radha Poonoosamy
Rayuwa
Haihuwa 18 Satumba 1924
ƙasa Moris
Afirka ta kudu
Mutuwa ga Janairu, 2008
Karatu
Makaranta Jami'ar Natal
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Indian National Congress (en) Fassara

Radha Poonoosamy ( Tamil : ராதா பொன்னுசாமி படையாச்சி) (née Padayachee, 18 na Satumba 1924 - Janairu 2008), yar siyasa ce ta Mauritius, ministar mata ta farko akasar, kuma minista mace ta farko.

An haifi Radha Padayachee a ranar 18 ga Satumba 1924 a Durban, a Afirka ta Kudu. [1] An haife ta acikin dangin zuriyar Indiyawa.

Ta yi karatu a Jami'ar Natal, inda ta kasance "mai adawa da wariyar launin fata", kuma ta zama memba na Majalisar Dalibai na Majalisar Dokoki ta Indiya, wanda yake yaki da wariyar launin fata ta Indiyawa a Afirka ta Kudu. Ta ci gaba da zama shugabar sashin mata, sannan kuma memba a kwamitin zartarwa na jam'iyyar ANC. [2]

Ta auri likitan Dr. Valaydon Poonoosamy, kuma sun zauna a garin shMauritius a 1952. Ta zama 'yar ƙasa, kuma ta ci gaba da gwagwarmayanta a can cikin Jam'iyyar Labour ta Mauritius.

A shekara ta 1975, an zabi Poonoosamy a matsayin 'yar majalisa, inda ta zama ministar mata ta farko a kasar, ministan farko da ke kula da ma'aikatar harkokin mata, kuma ta taimaka wajen samar da dokokin yaki da wariyar jinsi.

  1. Henry Louis. Missing or empty |title= (help)
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Dictionary of African Biography