Raga (karfe)
Appearance
Raga (karfe) | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | material (en) |
Raga wani abu ne dake kewaye wanda ke hana wani abun ratsa shi, akan hada shi ne da karfe, fiber, ko wasu abubuwa marasa karfi ko wadanda za'a iya lankwasa su. Raga yayi kama da yana ko a net haka yasa tana da abubuwa dake hade da ita da dama ko a sake.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.