Rahama Hassan
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
| IMDb | nm7636501 |
Rahama Hassan ta kasance ƴar wasan Hausa ne kanniwud wasan kwaikwayo a zamanin ta rahama ta kasance fitacciyar jarumar kanniwud ce, waccce ta kware a acting .
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi rahama Hassan ne a ranar 21 ga watan yuni, jaruma ce a masana antar kanniwud ta Hausa.
Aure
[gyara sashe | gyara masomin]rahama Hassan tayi aure a ranar daya ga watan Janairu a shekarar dubu biyu da goma Sha bakwai 17 ta auri alhaji Usman El kudan sun haifi diya mace dashi auren nasu ya dade sannan a wata majiya tace rahama auren ta ya mutu a shekarar dubu biyu da Ashirin da biyu.[1]
Fina finai
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
- ↑ http://hausafilms.tv/actress/rahama_hassan