Rainbow Town

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rainbow Town
Asali
Lokacin bugawa 2010
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Laberiya
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Lauren Selmon Roberts (en) Fassara
External links

Rainbow Town wani shiri na documentary na ƙasar Laberiya da aka shirya shi a shekarar 2010, wanda Lauren Selmon Roberts ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2]

Takaitawa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin ƙasar da ake fama da yaki inda ake kashe mutane ana barin ‘ya’yansu su zama marayu, marayun ba sa iya jurewa kalubalen da ke gabansu, don haka sai su fara mutuwa yayin da lokaci ke tafiya. Sai da wata mata da ta baiwa marayun karfin gwiwa ta yarda cewa akwai haske bayan ramin duk da kalubalen da suke fuskanta.[3][4]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ellen Johnson Sirleaf
  • Taylor Johnson
  • Alice Joseph
  • Iman Kolleh

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Rainbow Town™: Documentary Trailer (in Turanci), retrieved 2019-10-15
  2. "Rainbow Town | A Documentary about a Liberian Orphanage | Movie". Archived from the original on 2020-11-28. Retrieved 2019-10-15.
  3. Rainbow Town™: Documentary Trailer (in Turanci), retrieved 2019-10-15
  4. "Rainbow Town | A Documentary about a Liberian Orphanage | Movie". Archived from the original on 2020-11-28. Retrieved 2019-10-15.