Rajie Cook
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Newark (en) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mutuwa |
Newtown (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Pratt Institute (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai daukar hoto, mai zanen hoto da masu kirkira |
Rajie Cook (Yuli 6, 1930 - Fabrairu 6, 2021), wanda aka fi sani da Roger Cook,ɗan asalin Palasdinawa ne mai zane-zane,mai zane-zanen,mai fafutukar zaman lafiya na Palasdinawa,mai ba da agaji da mai daukar hoto.