Jump to content

Ramatuelle

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ramatuelle


Wuri
Map
 43°12′57″N 6°36′41″E / 43.2158°N 6.6114°E / 43.2158; 6.6114
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) FassaraMetropolitan France (en) Fassara
Region of France (en) FassaraProvence-Alpes-Côte d'Azur (en) Fassara
Department of France (en) FassaraVar (en) Fassara
Arrondissement of France (en) Fassaraarrondissement of Draguignan (en) Fassara
Canton of France (en) Fassaracanton of Saint-Tropez (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,963 (2021)
• Yawan mutane 55.19 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Located in statistical territorial entity (en) Fassara Q108921803 Fassara
Q113841443 Fassara
Yawan fili 35.57 km²
Altitude (en) Fassara 0 m-324 m
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 83350
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo ramatuelle.fr
garin ramatuelle

Ramatuelle ( Provençal : Ramatuela) Wato ta kasan ce ƙungiya ce a cikin var sashen na Provence-Alpes-Cote d'Azur yankin kudu maso Faransa. A cikin 2016, tana da yawan mutane 2,077.

garin ramatuelle

Ramatuelle tana kusa da St-Tropez, Sainte-Maxime da Gassin . An gina ta ne a kan tsauni don kare kanta daga abokan gaba. Garin ya kuma kasance sananni ne a tsakiyar zamanai kamar Ramatuella (wanda aka samo shi daga Larabci Rahmatu

llah watau رحمة الله 'rahamar Allah')[1]kuma ya kasance wani yanki na yankin da Moors na Fraxinet na ma da ke mulki a ƙarni na tara da na goma. [2]

  1. Xavier de Planhol; Paul Claval (1994). An Historical Geography of France (illustrated ed.). Cambridge University Press. p. 84. ISBN 9780521322089.
  2. P. Sénac, "Contribution a l'étude des incursions Musulmanes dans l'Occident Chrétien: la localisation du Ğabal al-Qilāl" Revue de l'Occident Musulman et de la Méditerranée, 31 (1981) 7–14.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]