Jump to content

Randa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jerin wasu randunan ruwan sha da kofuna akansu
kananun randan ruwa biyu irin na hausa
kalar Randa da ake amfani da ita a arewacin Najeriya

Randa jam'in ta shine Randuna, ita dai wata abu ce da ake sanya ruwa a cikin ta, domin yayi sanyi ko kuma don a tara ruwan don amfani, sai dai kuma abuce da akafi amfani da ita musamman a kasashen africa, randa duk da abuce wacce ta dade to amman kuma har yanzun ana amfani da ita a wasu wajajen, Misali idan kaje Zamfara da Sokoto zaka ga ana amfani da randa musamman a kauyuka.[1]

Amfanin randa

[gyara sashe | gyara masomin]

Amfanin randa kuma shi ne domin a aje ruwa cikin ta kuma ruwan ya yi sanyi, kafin zuwan firish to ana amfani da randa wajen sanyaya ruwan sha kuma har yanzu wasu na amfani da hakan. Anan kasa wata randa ce ta ruwa.

Karamar Randa ta ajiye ruwa
  1. "Randa/Randuna". Hausadictionary.com. 11 March 2019. Retrieved 19 September 2021.