Jump to content

Rattlesnake (fim, 1995)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rattlesnake (fim, 1995)
Asali
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Amaka Igwe
mazaunar rattlesnake
Rattlesnake (fim, 1995)

Rattlesnake Fim ne na shekarar 1995 na Najeriya wanda Amaka Igwe ya rubuta kuma ya ba da Umarni, sai Austin Awulonu ya shirya shirin.[1][2] Wannan shine karon farko da Amaka Igwe ya fara yin fim mai tsayi kuma an yi shi kashi 3.[3][4][5] Taurarin shirin sun haɗa da Francis Duru, Okechukwu Igwe, Nkem Owoh, Anne Njemanze da kuma Ernest Obi. [5]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Rattlesnake ya ba da labarin Ahanna Okolo wanda ya rasa mahaifinsa a cikin yanayi na tuhuma tun yana yaro kuma ya shiga cikin rayuwar aikata laifuka. Bayan rasuwar mahaifinsa, kawun Ahanna ya zama ubansa yayin da yake auren mahaifiyarsa. Kawun Ahanna ya aika Ahanna da ƴan uwansa ƙauye a lokacin da ya karbe dukiyar baban Ahanna a Legas. Ahanna ya tsunduma cikin aikata laifuka tare da yiwa samar wa ƴan uwansa kudaden da ya samu na mu’amalar da ya yi na aikata laifuka. Ya ci gaba da rayuwa biyu a matsayinsa na ɗan kasuwa mai mutunci kuma ɗan fashi da makami a bayan fage. Duk da haka ya zama mutum mai mutunci a cikin al'umma lokacin da aka fallasa baƙar mu'amalarsa. [3]

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Olowoyo, Ganiyah (2020-10-03). "Why I agreed to direct remake of Amaka Igwe's classic 'Rattlesnake' – Ramsey Nouah". Premium Times (in Turanci). Retrieved 2021-05-23.
  2. Nwogu, Precious (2020-03-19). "Charles Okpaleke & Filmone sign production & distribution deal for 'Rattle Snake' remake". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-05-23.
  3. 3.0 3.1 Igwe, Amaka; Kelani, Tunde; Nnebue, Kenneth; Esonwanne, Uzoma (2008). "Interviews with Amaka Igwe, Tunde Kelani, and Kenneth Nnebue". Research in African Literatures. 39 (4): 24–39. ISSN 0034-5210. JSTOR 30131177.
  4. Udodiong, Inemesit (2020-01-02). "Google pays tribute to the late Amaka Igwe — here is what you need to know about this Nigerian iconic filmmaker". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-05-23.
  5. 5.0 5.1 Ndeche, Chidirim (2020-07-05). "Five Classic Nigerian Stories Coming To Cinemas". The Guardian (Nigeria) (in Turanci). Archived from the original on 2021-05-09. Retrieved 2021-05-23.