Rennes

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Filin garin Majalisar Britaniya, a Rennes.

Rennes [lafazi : /ren/ ko /renn/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Rennes akwai mutane 710,481 a kidayar shekarar 2014.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.