Jump to content

Rhondda Bosworth

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rhondda Bosworth
Rayuwa
Haihuwa Takapuna (en) Fassara, 1944 (79/80 shekaru)
ƙasa Sabuwar Zelandiya
Karatu
Makaranta University of Canterbury (en) Fassara
University of Auckland (en) Fassara
Sana'a
Sana'a masu kirkira da mai daukar hoto

Rhondda Bosworth (an haife ta 1944) 'yar New Zealand ce mai daukar hoto.

An haifi Bosworth a Takapuna, Auckland a cikin 1944. Ta karanci zane-zane da daukar hoto a Jami'ar Canterbury da Jami'ar Auckland .

A cikin 1975 ta kasan ce wani ɓan gare na nunin ƙwararrun mata shida, wanda Allie Eagle ta shirya a Robert McDougall Art Gallery a Christchurch, tare da Stephanie Sheehan, Joanna Harris, Helen Rockel, Joanne Hardy, da Jane Arbuckle.

A cikin 1989–1990, an haɗa aikin Bosworth a cikin Ƙarfafa Narratives, nunin hoto wanda ya za gaya New Zealand .

A cikin 2015, an haɗa aikin Bosworth a cikin nu nin kan mata masu fasaha na New Zealand a Adam Art Gallery a Wellington, Tarihi na Cikin Gida: Rubutun Duniya A 40.