Ridha Charfeddine
Appearance
|
| |||
2 Disamba 2014 - 13 Disamba 2021 District: Q16539944 Election: 2014 Tunisian parliamentary election (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Ridha Ali Jilani Charfeddine | ||
| Haihuwa | Sousse, 2 ga Yuli, 1952 (74 shekaru) | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
pharmacist (en) | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Call for Tunisia (en) Heart of Tunisia (en) | ||
Ridha Charfeddine (an haife shi ranar 2 ga watan Yuli, 1952) ɗan siyasan Tunusiya ne kuma mai kula da wasanni. Shi dan majalisa ne tun Oktoba 2014.

Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Charfeddine a cikin Sousse a ranar 2 ga Yulin shekarata 1952. Ya kasance shugaban Étoile Sportive du Sahel tun ranar 4 ga Mayu 2012.
A cikin zaben majalisar dokoki na Oktoba 2014 an zabe shi zuwa Majalisar Wakilai ta Jama'a don Nidaa Tounes .
A ranar 8 ga Oktoba 2015 Charfeddine ya tsallake wani yunƙurin kashe shi kusa da Sousse lokacin da aka harbi motar da yake ciki a lokuta daban-daban.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]