Rikicin kudancin Kaduna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rikicin kudancin Kaduna

Rikicin kudancin Kaduna na cikin jerin rikice-rikicen ƙabilanci a Najeriya. Yana da nasaba da batutuwan da suka shafi rikicin addini da ƙabilanci da rikicin Fulani makiyaya, da kuma yawaitar ‘yan fashi[1][2][3] da rashin tsaro gaba ɗaya,[4] musamman a arewacin ƙasar.[5]

A shekarun baya-bayan nan an kashe mutane da dama a wasu lamurran.[6]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Defence Chief visits troops fighting bandits in North-West Nigeria". AIT LIVE (in Turanci). Retrieved 2020-12-16.
  2. Amaza, Mark. "Nigeria is also losing control of its troubled northwest region". Quartz Africa (in Turanci). Retrieved 2020-12-16.
  3. "Nigeria: Security forces kill 17 bandits in Kaduna state May 12". GardaWorld (in Turanci). Retrieved 2020-12-16.
  4. "Nigeria's Cultural Efflorescence". Council on Foreign Relations (in Turanci). Retrieved 2020-12-16.
  5. Olarewaju Kola (2020-10-11). "Nigeria: 12 killed in bandit attacks on northern towns".
  6. "Nigerian Govt. Says 204 Killed In Southern Kaduna Crisis - Premium Times". Sahara Reporters. 2017-01-13. Retrieved 2020-12-16.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]