Jump to content

Robert Cohu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Robert Cohu
Rayuwa
Cikakken suna Robert Lucien Cohu
Haihuwa 15th arrondissement of Paris (en) Fassara, 20 ga Augusta, 1911
ƙasa Faransa
Mutuwa 6th arrondissement of Paris (en) Fassara, 21 ga Janairu, 2011
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Stade Français Basket (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa shooting guard (en) Fassara
Nauyi 95 kg
Tsayi 190 cm

Robert Cohu (20 ga watan Agusta, 1911 - 21 ga watan Janairu, 2011) ɗan wasan ƙwallon Kwando[1] ne na Faransa. Ya shiga gasar maza a gasar Olympics ta 1936[2] . An shigar da shi cikin Hall of Fame na Kwando na Faransa a shekarar 2016.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Basketball is a team sport in which two teams, most commonly of five players each, opposing one another on a rectangular court, compete with the primary objective of shooting a basketball through the defender's hoop, while preventing the opposing team from shooting through their own hoop. A field goal is worth two points, unless made
  2. Basketball at the 1936 Summer Olympics was the first appearance of the sport of basketball as an official Olympic medal event. The tournament was played between 7 August and 14 August 1936 in Berlin, Germany. 23 nations entered the competition, making basketball the largest tournament of the team sports, but Hungary and Spain withdrew, meaning 21 competed.