Robin Koch

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Robin Koch
Rayuwa
Cikakken suna Robin Leon Koch
Haihuwa Kaiserslautern (en) Fassara, 17 ga Yuli, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Jamus
Harshen uwa Jamusanci
Ƴan uwa
Mahaifi Harry Koch
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  1. FC Kaiserslautern (en) Fassara-
  Germany national under-21 football team (en) Fassara-
Leeds United F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 82 kg
Tsayi 1.9 m

Robin Koch (An haifeshi ranar 17 ga watan Yuli, 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na tsakiya ko mai tsaron gida don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga Eintracht Frankfurt, a matsayin aro daga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta EFL Leeds United, da kuma Jamus.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]