Jump to content

Roland Amouzou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Roland Amouzou
Rayuwa
Haihuwa 1994 (29/30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Roland Hermann Kossivi Amouzou (an haife shi a ranar 18 ga watan Disamba 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya a kungiyar Ashanti Gold ta Ghana.[1] [2]

Kafin ya koma Ashanti Gold a cikin shekarar 2017, Amouzou ya buga wa Sekondi Hasaacas wasa. Tun shekarar 2017 ya fara cinikinsa da kulob din Ashanti Gold na Obuasi.[3] [4] Ya kasance memba na tawagar da ta taka leda a gasar cin kofin CAF ta shekarar 2020-21.[5] [6]

  1. "The ultimate 18-team Ghana Premier League season guide 2020/21 - MyJoyOnline.com" . www.myjoyonline.com . Retrieved 17 February 2021.
  2. "AshantiGold ace Roland Amouzou delighted with Miners early form in Ghana Premier League" . Modern Ghana . Retrieved 19 March 2021.
  3. "Roland Amouzou - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive" . globalsportsarchive.com . Retrieved 19 March 2021.
  4. Association, Ghana Football. "AshantiGold SC draw blank against Medeama SC in Obuasi" . www.ghanafa.org . Retrieved 19 March 2021.
  5. Osman, Abdul Wadudu (3 December 2020). "#CAFCC - Ashantigold announce 20-man squad for the trip to Burkina Faso" . Football Made In Ghana . Retrieved 19 March 2021.
  6. "SCOREBOARD: Results and matchday stats of GPL Week 9 - MyJoyOnline.com" . www.myjoyonline.com . Retrieved 19 March 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]