Jump to content

Roland Omoruyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Roland Omoruyi
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 5 ga Yuni, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Tsayi 166 cm

Roland Omoruyi (an haife shi 5 ga watan Yuni 1959) ɗan damben Najeriya ne.

Yayi gasa a wasannin bazara na 1980 da wasannin bazara na 1984.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Roland Omoruyi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 3 February 2012. Retrieved 26 December 2018.