Jump to content

Romelu Lukaku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
lukakuna Everton
wanan shine Romelu Lukaku a yayin dasuke tsaye kafin wasa suda Brazil shekarar 2018
lukakuna kasa
lukaku a chelsea
lukakuna Belgium
lukakuna yawo munixh
lukaku yana yaro
sa hanun lukaku
lukaku a everton
lukaku a daukar horo
lukaku a chelsea

Romelu Lukaku (an haife shi 13 ga watan mayun shekarar 1993)[1] yakasance ɗan wasan kwallan kafa na kasar Belgium wanda yake taka leda a klobin Inter milan na kasar Italiya. A halin yanzu kuma yana taka leda a kungiyar kwallon kafa ta klobin Chelsea F.C.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifa Romelu Lukaku (13 gawatan Mayu a shekara ta 1993) an haife shi a garin Antwerp na kasar Belgium.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.