Rufat Huseynov
Appearance
Rufat Huseynov | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ganja (en) , 25 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Azerbaijan |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
|
Rufat Huseynov (an haife shi a ranar 25 ga watan Afrilun 1997) ƙwararren ɗan damben Azerbaijan. Ya yi takara a gasar tseren nauyi ta maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[1]