Rukuni:Kwamputa
Appearance
Kwamputa na'urace wacce ake iya sarrafata don samun saukin wani aiki. Ta hanyar kir-kire kir-kiren na zamani akan haɗa abubuwa dayawa wajen ƙera Kwamputa. Akan yi amfani da Kwamputa ta fuskoki dayawa kamar asibiti, makaranta, ma'aikatu, wajen wasanni, harkan tsaro da sauransu.