Run (fim 2014)
Appearance
| Run (fim 2014) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2014 |
| Asalin suna | Run |
| Asalin harshe | Faransanci |
| Ƙasar asali | Faransa da Ivory Coast |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| During | 100 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Philippe Lacôte |
| Marubin wasannin kwaykwayo | Philippe Lacôte |
| Tarihi | |
|
Nominations
| |
| External links | |
|
Specialized websites
| |

Run fim ne na wasan kwaikwayo da aka shirya shi a shekarar 2014 na Faransa da Ivory Coast wanda Philippe Lacote ya jagoranta. An nuna shi a cikin sashin Un Certain Regard a 2014 Cannes Film Festival.[1] Labarin tatsuniyar tashe-tashen hankula bayan zaɓen shekarar 2011 a Ivory Coast wanda ya kashe mutane 3000 shine fim na farko da aka zaɓa daga ƙasar a Cannes.[2]
An kuma zaɓi fim ɗin a matsayin shigarwar Ivory Coast a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a bada lambar yabo ta 88th Academy amma ba a zaɓe shi ba.[3][4] Ta samu sunayen 'yan takara 12 a karo na 11 na African Movie Academy Awards amma ba ta samu lambar yabo ba.
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Abdoul Karim Konaté a matsayin Run
- Isaach de Bankolé a matsayin Assa
- Djinda Kane a matsayin Claire
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- List of submissions to the 88th Academy Awards for Best Foreign Language Film
- List of Ivorian submissions for the Academy Award for Best Foreign Language Film
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "2014 Official Selection". Cannes. Retrieved 18 April 2014.
- ↑ Christopher Vourlias (1 August 2014). "Once-glittering Côte d'Ivoire film industry hopes for a sequel: Local filmmakers try for a cinematic renaissance after years of civil war and win a spot at Cannes". Al-Jazeera. Retrieved 7 October 2018.
- ↑ "81 Countries In Competition For 2015 Foreign Language Film Oscar". AMPAS. 9 October 2015. Retrieved 9 October 2015.
- ↑ Essien, Iquo B. (9 October 2015). "Philippe Lacôte's Debut Feature 'Run' Is Ivory Coast's Best Foreign Language Film Oscar Entry". IndieWire. Retrieved 9 October 2015.