Ruz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ruz
Asali
Lokacin bugawa 2009
Ƙasar asali Moris
Characteristics
Launi color (en) Fassara
Samar
Editan fim David Constantin (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara David Constantin (en) Fassara

Ruz fim ne na shekarar 2009 wanda Gopalen Parthiben Chellapermal ya ba da Umarni.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Iyali na zaune suna cin abinci. Akwai kaka, asalin Tamil, 'yarsu, mijinta ɗan asalin ƙasar Sin da kuma jikar su, mai shekaru goma. Haka kuma akwai tsofaffin ma'aurata da matarsa ƴar asalin musulma da dan su ɗan shekara bakwai.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:RefFCAT[dead link]