Jump to content

Saadet I Giray

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Saadet I Giray (1492-1538) ya kasance Khan na Crimean Khanate (yayi sarauta 1524-1532).Ya kasance mai goyon bayan Ottoman kuma mai iko ne.Yabi Ğazı I Giray (1523-24) kuma İslâm I Giray ya biyo baya (1532).