Jump to content

Sabelo Nyembe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sabelo Nyembe
Rayuwa
Haihuwa 24 Disamba 1991 (32 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Sabelo Phumlani Nyembe (an haife shi 24 ga Disambar, 1991), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a gefen Highlands Park na Afirka ta Kudu .[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Sabelo Nyembe at Soccerway. Retrieved 29 August 2020.
  2. "Sabelo Nyembe". worldfootball.net (in Turanci). Retrieved 29 August 2020.