Sabon Kudi (fim na 2018)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sabon Kudi fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar dubu biyu da goma sha takwas 2018 na Najeriya wanda Tope Oshin ya ba da umarni tare da shiryawa ta Inkblot Productions da FilmOne.[1] Ya ba da labarin wata yarinya mai tallace-tallace da ta yi mafarkin zama mai zanen kaya kuma daga baya ta sami gadon da ba ta zata ba daga mahaifinta bayan ya mutu da ba ya nan. An sake shi a cikin watan March na shekara ta dubu biyu da goma sha takwas 2018, it stars Jemima Osunde, Kate Henshaw, Blossom Chukwujekwu, Dakore Akande, Wale Ojo Osas Ighodaro and Falz d Bahd Guy.[2]

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Toun mai shekaru ashirin da uku ( Jemima Osunde ), ta tsinci kanta a cikin duniyar masu kuɗi bayan da mahaifinta ya bar duniya ( Kalu Ikeagwu )mahaifin ta ya bar mata kamfaninsa na biliyoyin daloli a cikin wasiyyarsa. Ta sami labarin cewa mahaifiyarta, Fatima ( Kate Henshaw ) ta auri mahaifinta, Ifeanyi bisa doka, kodayake, saboda tsananin adawa da danginsa, an soke auren. Ya sake yin aure, a wannan karon ga Ebube ( Dakore Akande ), amma ba su taba haihuwa tare ba. Ta yi biris da mahaifiyarta, ta shiga cikin rayuwar jin daɗi wanda tazo tana fuskantar barazanar kawun ta, Chuka ( Wale Ojo ) da ɗansa, Patrick (Adeolu Adefarasin). Hukunce-hukuncen da ta yanke sun sanya kamfanin a cikin wani mummunan yanayi da kuma bayyana ta a matsayin mafi ƙarancin Shugaba. An jefa cikin cakuɗen waɗannan duka, Toun ta yi ƙoƙari don sake samun tsohuwar kanta yayin da take korar tsofaffin abokai kuma tana zargin sababbi na ƙarya. Ta wannan duka, Joseph ( Blossom Chukwujekwu ) ya tsaya mata.

Yin wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Sakin wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

An kaddamar da fim din a gidan sinima na Imax da ke Lekki, Jihar Legas ta Inkblot Productions da FilmOne Distributions a ranar 23 ga Maris 2018.[3][4]

liyafar[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nollywood movie 'New Money' hits cinemas soon". Daily Trust. 14 March 2018. Archived from the original on 19 October 2020. Retrieved 9 October 2018.
  2. Daniel, Eniola (21 March 2018). "Veterans, newbies clash in New Money". Guardian. Retrieved 9 October 2018.
  3. Ogujiuba, Azuka (24 March 2018). "New Money cast and celebs shut down Inkblot and FilmOne's latest premiere". ThisDay Live. Retrieved 9 October 2018.[permanent dead link]
  4. Obokoh, Anthonia (18 March 2018). "'New Money', a clash of veterans and newbies". Business Day. Archived from the original on 3 October 2019. Retrieved 10 October 2018.