Sadiq N Mafia
Appearance
Sadiq N Mafia darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato masana'antar Kannywood yayi daraktin fina finai da dama a masana'antar,Kuma fitattun fina finai da akeji dasu a masana'antar kamar su.[1]
- Abbana
- Bakan damiya
- Dakai zan gana
- mai farin jini
- Mata ko ya
- nadawo gareki
- Mijin Bata
- Nass
- sai na rama
- Surkulle
- Niqab
- Isassu
- Matar mijinah
- Mijin biza
- Mariya
- Hindu
Takaitaccen Tarihin sa
[gyara sashe | gyara masomin]Abubakar Sadiq n mafia yanada aure da mata da yara[2].[3]