Sadiya Gyale
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
| IMDb | nm14499947 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Sadiya muhammad wadda aka fi sani da Sadiya Gyale (An haife ta ne a ranar 19 ga watan Satumba[yaushe?]). Sadiya dai tsohuwar jaruma ce da ta dade tana taka rawa a masana'antar shirya fina-finai na Hausa, kuma ta yi fina-finai da dama da wasu daga cikin manyan jaruman na Kannywood.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]| ↓ Film | Year |
|---|---|
| 'Yar Film | 2006 |
| Albashi (The Salary) | 2002 |
| Armala | 2011 |
| Bakar Ashana (Burned out Match) | ND |
| Balaraba | 2010 |
| Dan Yola | ND |
| Duniyar Mu | ND |
| Gadan Ga | ND |
| Gidan Iko | ND |
| Gudun Kaddara | ND |
| Gwamnati | 2003 |
| Gwanaye | 2003 |
| Jamhuriya | 2005 |
| Jaraba | 2011 |
| Kauna | ND |
| Kishiya Ko Yar Uwa | 2011 |
| Kishiya Ko Yar Uwa 2 | 2011 |
| Makuwa (The Uncertainty) | ND |
| Rintsin Kauna | ND |
| Surkulle (Mind Games) | 2012 |
| Taurari | 2005 |
| Tutar Daso | ND |
| Ummi | ND |
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Ta auri Alhaji Barista (Abubakar Muhammad) amma yanzu sun rabu
Manazarata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-24. Retrieved 2022-07-26.