Safiya Abdel Rahman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Safiya Abdel Rahman
Rayuwa
Sana'a

Safiya Abdel Rahman ( Egyptian Arabic ) ta kasance sanannen memba ce a Kungiyar wararrun Mata ta Masar kuma ta kasance mai ƙwazo sosai a wasanni gasan mata a Misira . Ta kasance mai karbar kyautar Kifin Azurfa a shekara ta 1965.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mazhar, Inas (15–21 April 2004). "Alternate Ideas". Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 2006-09-30. Retrieved 2006-09-25.