Sahil, Azerbaijan
Appearance
Sahil, Azerbaijan | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Azerbaijan | |||
Şəhər (en) | Baku | |||
Mazaunin mutane | Garadagh region (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | AZ1083 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
|
Sahil ƙauye ne kuma yanki a cikin Raion Garadagh na Baku, Azerbaijan . Tana da yawan jama'a da suka kai kimanin 8,100 a cikin 1974 kuma a halin yanzu tana da yawan jama'a 23,900.
Sanannen ƴan ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Emin Guliyev - Hero na Azerbaijan. [1]
- Rovshan Rzayev - National Hero na Azerbaijan. [2]
- Tofiq Musayev - Mixed Martial artist.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Guliyev Emin Alakbar oglu". milliqahraman.az.[dead link]
- ↑ "Rzayev Rovshan Abdulla oglu". milliqahraman.az.[dead link]