Sajjad H. Rizvi
Appearance
Sajjad H. Rizvi | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin tarihi |
Sajjad Hayder Rizvi hazikin masanin tarihi ne, kuma farfesa a fann tarihin ilimin Islama da ilimin addinin musulunci daga Jami'ar Exeter.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Rizvi ya kammala BA da MA a a fannin ilimin tarihin zamani, da kuma MPhil a karatun gabas ta Tsakiya na zamani daga Jami'ar Oxford. Ya sami digirinsa na PhD a fannin nazarin Gabas daga Jami'ar Cambridge . Rizvi ya yi aiki a matsayin malami a jami'ar Bristol kafin ya koma jami'ar Exeter, inda a yanzu ya zama malami a tarihin ilimin addinin Islama.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Mulla Sadra da Metaphysics: Modulation of Being [1]
- Mullā Sadrā Shīrāzī: Rayuwarsa da Ayyukansa da Tushen Falsafar Safavid
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohammed Rustom
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Reviews of Mulla Sadra and Metaphysics: Modulation of Being: