Jump to content

Sakamakon Wasan Ƙungiyar Ƙwallon kafa ta Botswana (2000 zuwa 2019)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sakamakon Wasan Ƙungiyar Ƙwallon kafa ta Botswana (2000 zuwa 2019)

Ƙungiyar kwallon kafa ta Botswana tana wakiltar Botswana a wasan kwallon kafa na kasa da kasa karkashin kulawar Hukumar Kwallon Kafa ta Botswana . Bayan samun 'yancin kai na Botswana a shekarar 1966,[1] an kafa hukumar kwallon kafa a shekarar 1970. Daga baya ta shiga Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) a shekarar 1976 da FIFA a 1982.[2]

Jerin dake zuwa ya ƙunshi duk sakamakon wasannin Botswana a hukumance tsakanin shekara ta 2000 zuwa 2019.

Dabarun masu launin suna nuna sakamakon wasan:
– ya nuna Botswana ta lashe wasan
– ya nuna adawar Botswana ce ta lashe wasan
– ya nuna wasan ya kare da kunnen doki
  1. "Botswana". South African History. Retrieved 20 December 2022.
  2. "Member Associations-Botswana". Confederation of African Football. Retrieved 12 December 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Sakamakon kungiyar kwallon kafa ta Botswana (1968 zuwa 1999)
  • Sakamakon kungiyar kwallon kafa ta Botswana (2020 zuwa yanzu)