Sakhile Nyoni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sakhile Nyoni
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Matukin jirgin sama

Sakhile Nyoni-Reiling Wata matukiyar jirgi ce haifaffiyar Zimbabwe da ke zaune a Botswana . Ita ce mace ta farko matukiyar jirgi a Botswana kuma mace ta farko da ta zama babban manajan Air Botswana .

A shekara cikin 1988, Nyoni ta zama matukin jirgi mace ta farko a Botswana, tana aiki da Air Botswana . A shekara 2011, ta zama mace ta farko da ta zama babban manajan Air Botswana.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]