Salé
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
سلا (ar) ⵙⵍⴰ (tzm) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) ![]() | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) ![]() | Rabat-Salé-Kénitra (en) ![]() | ||||
Prefecture of Morocco (en) ![]() | Salé Prefecture (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Salé Prefecture (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 850,403 (2014) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) ![]() | 116 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani | |||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 11000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MA-SAL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | villedesale.ma… |
Salé (da Larabci: سلا, da harshen Berber: ⵙⵍⴰ / Sla) birni ne, da ke a lardin Rabat-Salé-Kénitra, a ƙasar Maroko. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 890 403 a Salé. An gina birnin Salé bayan karni na biyar bayan haihuwar Annabi Isa (Aminchin Allah ya tabbata a hare shi).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.